[Music] Kukan Dan maraya - Mr. Natty





Solo1
Da ina da baba, 
Da yau ni gomna ne
Da ina da mama 
Da yau ni gomna ne
Amma don basuwa na rayuwa ta riki ce
tsara na sunyi gaba, ganinan fama nake yi 
Chin Abinci  da  wuya oh oh oh
İ yaye ina kuke, kukan marayu kenan
A kulum OH_OH_OH
        CHORUS
Kuji kuka dan maraya 
Kuji kuka dan maraya 
Kuji kuka dan maraya 
Kuji kuka dan maraya 
Sai Kuji kuka dan maraya 
Kuji kuka dan maraya 
Sai Kuji kuka dan maraya 
Kuji kuka dan maraya 
Sai Kuji kuka dan maraya 
 Kuji kuka dan maraya 
Sai Kuji kuka dan maraya 
Kuji kuka dan maraya 
        Vamp 
Suna fama, Suna kuka 
Achikin tsanani
wansun su ba makaranta
wasun su ma ba wurin kwana
    Solo2
A mutu an barshi 
Ga shi ba shi da komai
Rayuwa tayi tsanani
Ga shi ba gun gudu don zuwa
ko Ina  ya juwe tamaiko
ba wanda yake so yayi 
ko ina ya tafi, mutani sai gudu sa sukeyi 
Abokanai sun gudu
Yanwan ni sun gudu
Yanwa su yace shi 
koka yake yi, wa zai yi
   Tamaiko......... 
            Tamaiko........ 
                       Tamaiko....... 
Back To Chorus









Post a Comment

0 Comments